A Najeriya mata a jahar Kaduna sun tashi tsaye wajen yakar masu yi masu fyade. Lamarin fyade matsala ce da ake kara fuskanta a Najeriyar. Wata kungiya mai suna Peace and Revival Foundation ta gudanar ...
Hukumomi a jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya sun tabbatar da cewa yarinyar nan da aka ga gawarta a wani masallaci a makon jiya fyade ne aka yi mata. Kwamishinar kula da harkokin mata da ...
Amnesty International ta bankado yadda ake samun karuwar matsalar fyade a Najeriya ba tare da mahukunta na daukar matakin hukunta masu aikata laifin ba. Kungiyar kare hakkin bil Adama ta Amnesty ...