Gargaɗi: Wannan labari na ƙunshe da bayanai masu tayar da hankali Wani mutum a gabashin ƙasar Indiya ya ce wahala da yake sha wajen neman cire kuɗin ƴar'uwarsa da ta mutu daga banki, ta tursasa masa ...
Wata mata ta mutu wani mutum guda kuma ya jikkata bayan jarumi Alec Baldwin ya harba bindiga a wajen daukar wani fim a jihar New Mexico. Jami'an 'yan sanda a Amurka sun ce Mista Baldwin ya yi harbin ...
Mota ta kaɗe Fauja Singh a lokacin da yake ƙoƙarin tsallake titi a mahaifarsa Beas Pind da ke kusa da Jalandhar a Punjab na ƙasar India ranar Litinin. Kulob ɗin sa da ke Landan, Sikhs In The City, ya ...